Gold Emmanuel 2 weeks ago

Shekarar 2024 ce mafi muni ga ‘yan Kwadago’ – Joe Ajaero

Shekarar 2024 ce mafi muni ga ‘yan Kwadago’ – Joe Ajaero

Ƙungiyar kwadago ta kasa NLC ta bayyana shekarar 2024 a matsayin mafi sarkakiya a rayuwar ma’aikatan.
Shugaban ƙungiyar Joe Ajaero ne ya bayyana hakan a wani taron yan kwadago da aka gudanar a Abuja a ranar litinin.
Yace yan kwadago a fadin kasarnan sun sha matukar wahala a 2024, irin wadda basu taba gani ba.”A wannan shekarar mun hadu da tasku iri-iri. An tuhume mu, an bincike mu, an ci zarafin mu kuma anyi kokarin firgita mu” a cewar Ajaero.
A wannan shekarar ne dai yan kwadagon sukayi fafutukar ganin an kara sabon mafi karancin albashi zuwa dubu saba’in ga dukkan ma’aikata a kasar nan.

Shekarar 2024 ce mafi muni ga ‘yan Kwadago’ – Joe Ajaero


Author: Gold Emmanuel
03 Dec 2024 @ 06:58am
Comments: 0


Disclaimer: The information contained in this content is for general purpose only and is generated from different sources other than MenBills Colony. Kindly report any fake news or false statement to support@menbills.com.ng

Comments (0)
There are no comments yet.
Comment

Leave A Comment
Please Sign In to be able to post a comment.