Gold Emmanuel 7 days ago

Gwamnatin Najeriya zata tattauna da hukumomin Nijar

Gwamnatin Najeriya zata tattauna da hukumomin Nijar

Gwamnatin tarayya ta ce za ta tattauna da hukumomin Jamhuriyyar Nijar domin warware rikicin diflomasiyyar da ke wakana tsakanin kasashen biyu.

Ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar, ya ce Nijeriya na son ganin zaman lafiya da kwanciyar hankali a yammacin Afrika, ta hanyar amfani da tattaunawa da diflomasiyya.

Ya kuma ce gwamnati ta shirya tattaunawa tsakaninta da Nijar bisa ka’idojin kungiyar ECOWAS, saboda Nijeriya na mutunta ikon Nijar da iyakokinta, tare da kira ga gwamnatin Nijar ta shiga tattaunawar domin neman mafita.

Gwamnatin Najeriya zata tattauna da hukumomin Nijar


Author: Gold Emmanuel
03 Jan 2025 @ 11:57am
Comments: 0


Disclaimer: The information contained in this content is for general purpose only and is generated from different sources other than MenBills Colony. Kindly report any fake news or false statement to support@menbills.com.ng

Comments (0)
There are no comments yet.
Comment

Leave A Comment
Please Sign In to be able to post a comment.